ha_tq/jos/22/17.md

263 B

Menene Israilawa ke damun kan su a kai a game da ƙabilar Gad da Ru'ubainu da kuma rabin ƙabilar Manasa?

Israilawa sun damu game da ƙabilar Gad da Ru'ubainu da kuma rabin ƙabilar Manasa gama sun zunubi ga Yahweh, kuma Yahweh zai yi hhushi da dukan Israila.