Menene wanda aka aika ya faɗawa ƙabilar Gad, da ƙabilar Ru'ubainu, da rabin ƙabilar Manasa sakon Israilawa ?
Wanda aka aika zuwa ƙabilar Gad da ƙabilar RU'ubainu da ƙabilar Manasa cewa " wane irin rashin adalci ne sukayi ga Allah na Israila ta gina wa kansu bagade?"