Israilawa sun aika finihas, ɗan Eleaza a firist da kuma shuwagabanni a matsayin goma zuwa ga ƙabilar Gad, Ru'ubainu, da rabin ƙabilar Manasa.