ha_tq/jos/22/10.md

267 B

Menene ƙabilar Ru'u bainu, da ƙabilar Gad da rabin ƙabilar manaseh suka yi a gefen Urdun da ya sa Israilawa suka huata a ƙasar kan'ana?

ƙabilar Ru'ubainu da ƙabilar Gad da rabin ƙabilar Manasa sun gida babban bagade a gefen kogin Urdun da yake na Israilawa