ha_tq/jos/22/01.md

282 B

Wane kira ne Yoshuwa ya yi wa ƙabilar Ru'ubainu da ƙabilar Gad da kuma rabin ƙabilar Manase?

Yoshuwa ya yi kira ce wa ya yi komai kamar yadda Musa da Yoshuwa sukayi kira gare su sun kuma ƙi guduwa daga yyan uwansu amma sun yi komai a hankali cikin biyayya da Yahwe Allan su.