ha_tq/jos/21/41.md

170 B

Birane nenawa aka ba lawiyawa da ga tsakiyar a cikin ƙasar da aka ba Israilawa?

Birane arba'in da takwas ne har da wuranren kiwo aka ba lawiyawa daga takiyar ƙasar.