Israilawa sun tsara biranen da kuma wurin kiwon da za a ba lawiyawa ta jefa ƙuria kamar yadda Yahweh ya umurta.