ha_tq/jos/20/05.md

230 B

Bayan mutumin ya gudu zuwa birnin mafaka kafin a yanke masa hukunci, menene zai faru kafin a barshi ya dawo gidansa?

zai bar birnin zuwa birnin mafaka ba kuma zai dawo gidansa ba har sai bayan mutuwar babban firist na lokacin.