ha_tq/jos/20/04.md

157 B

Ga wa da kuma a ina ne wanda ya kashe wani zai bayyana laifinsa?

Mutumin da ya kashe wani zai tsaya a gaban birnin ya bayana laifinsa ga dattawan birnin.