ha_tq/jos/20/01.md

317 B

Menene Yahweh ya ce wa Yoshuwa ya faɗa wa mutane?

Yahweh ya ce wa Yoshuwa ya faɗa wa mutane su keɓe biranen da za su zama wurin mafaka

Menene birnion mafaka?

Birnin mafaka shine birnin da wani wanda ya kashe mutum ba da gangan ba zai je don tsira daga wani da ke so yayi ramakon ginin mutumin da aka kashe.