ha_tq/jos/18/11.md

161 B

A tsakanin waɗanne ƙabilu biyu ne aka ba ƙabilar Biliyaminu gadon su?

ƙabilar Biliyaminu sun sami gadon su a tsakanin ƙabilar yahuza da ƙabilar Yusufu.