ha_tq/jos/18/10.md

155 B

Menene Yoshuwa ya yi bayan da suka koma wurin sa da ruhoto?

Yoshuwa ya yi ma su jefa ƙuri'a a gaban Yahweh bayan da mutanen sun dawo daga auna ƙasar.