ha_tq/jos/18/03.md

348 B

Wanene Yoshuwa ya aika don ya kewayo ƙasar sama da ƙasa?

Yoshuwa ya aiki mutum uku, uku daga kowa ce ƙabila cikin ƙabilun bakwai don su kewayo ƙasar sama da ƙasa.

Menene zai za ma ruhoto kowa ne daya da cikin ukun ga Yoshuwa?

mutanen guda uku daga ƙabilun zasu rubuta yadda za raba gado ma ƙabilun bakwai sa anan su kayo wa Yoshuwa.