ha_tq/jos/18/01.md

163 B

ƙabilu nawa ne waɗanda ba su da gado, a lokacin da mutane dukka suka taru a shiloh?

A lokacin da mutane suka taru a shilo, ƙabilu bakwai ne ba a ba gado ba.