ha_tq/jos/17/14.md

319 B

Menene ƙabilar Yusufu suka faɗa wa Yoshuwa?

ƙabilar Yusufu sun faɗa wa Yoshuwa cewa ƙasar tudu kuwa ta yi masu kaɗan saboda suna da yawa?

Menene Yoshuwa ya ce wa ƙabilar Yususfu?

Yoshuwa kuwa ya ce wa ƙabilar Yusufu su haura zuwa cikin jeji su sheme wa kansu daga cikin ƙasar Ferizziyawa da ta Efraimu.