ha_tq/jos/17/03.md

329 B

Menene dalilin da yasa ƴaƴan Zelofehad sunzo wurin Ele'aza, Yoshuwa da sauran shuwagabanni?

ƴaƴan Zelofehad sun zo wurin Ele'aza, Yoshuwa da sauran shuwagabanni saboda gadon su don basu da yan'uwa maza .

Menene Yoshuwa yayi wa ƴaƴan Zelofehad ?

Yohuwa ya ba ƴaƴan Zelofehad gadonsu daga cikin na yan'uwan babansu,