ha_tq/jos/16/10.md

136 B

Wane mutane ne ƙabilar Efraimu basu kora daga ƙasar Geza ba?

ƙabilar Efraimu ba su iya korar mutanen kan'ana daga ƙasar Geza ba.