ha_tq/jos/15/19.md

122 B

Menene Kaleb ya ba ɗiyarsa Aksa lokacin da ta roƙeshi?

Kaleb ya ba Aksah idon ruwa na sama da na kasa da ta tambaya.