ha_tq/jos/14/08.md

150 B

Menene Musa ya rantse zai ba Kaleb?

Musa ya rantse za ya ba Kaleb ƙasar da tafin ƙafarsa ya taka a matsayin gado gareshi da ƴaƴansa har abada.