Musa bai ba wa ƙabilar Lewi gado ba.
Musa yaba ƙabilar Lewi "hadayun Yahweh, Allahn Israilawa, da aka yi da wuta" a matsayin gadon su.