ha_tq/jos/13/06.md

190 B

Menene Yahweh ya faɗa wa Yoshuwa zai yi bayan ya jawo mazauna da cikin mayaƙan Israila?

Yahweh ya faɗa wa Yoshuwa cewa ya sa ƙasar ga Israila gado kama yadda yahweh Yahweh ya umurta.