ha_tq/jos/12/21.md

187 B

Sarakuna nawa ne Yoshuwa Israilawa suka yi nasara akai a kasashen da Yahweh ya su?

Yoshuwa da Israilawa sun yi nasara da sarakuna talatin da ɗaya a cikin ƙasashen da yahweh ya basu.