ha_tq/jos/12/07.md

169 B

Wanene ya jagoranci mutanen Israilawa har da suka ci jama'ar da ke a ta yammacin Urdun?

Yosuwa ne ya jagoranci su har suka yi nasara da mutanen da ke Yammacin Urdun.