ha_tq/jos/12/01.md

137 B

Menene Israilawa suka yi wa ƙasar da take a gabashin Urdun?

Sun mallaki dukan ƙasar da a gabashin Urdun ta wajen da rana ke fitowa.