ha_tq/jos/11/14.md

203 B

Menene Musa ya umurci Yoshuwa ya yi?

Musa ya umurci Yoshuwa ya hallaka dukan wani mutum.

yoshuwa ya yi dukan abin da Musa ya umurce shi ya yi?

Eh, Yoshuwa ya yi dukan abin da Musa ya umurta masa.