ha_tq/jos/11/12.md

170 B

Menene Yoshuwa ya yi da sauran sarakunan da kuma saran biranen da suka yi yaƙi da Israilawa?

Yoshuwa ya ci sarakunan ya kuma hallaka su amma bai ƙone biranen su ba.