ha_tq/jos/11/10.md

113 B

Menene Yoshuwa yayi wa Hazor da sarkin ta?

Yoshuwa ya ƙone duka birnin ya kuma hallaka sarkin da takobin sa.