ha_tq/jos/11/04.md

281 B

Wane amsa ne Sarkin ya ba wa saƙon Yabin?

A amsa saƙon Yabin duka Jarumansu sun fito waje tare da su kuma suka hadu a lokacin da aka nada kuma suka kafa sansani a ruwan Merom don su yi yaki da Isra'ila.

Menene lambar su ke kama da?

Lambar su na kama da yashin bakin teku.