Yoshuwa yayi nasara wajen kama sarakunan da ƙasashen su saboda Yahweh, Allah na Israila. Ya yi yaƙi dominsu.