ha_tq/jos/10/06.md

158 B

Menene mutanen Gibeyon suka yi lokacin da suka ga dukkan sarakunan da maƙiyansu?

Mutanen Gibeyon sun aika da saƙo zuwa ga Yoshuwa cewa ya zo ya cece su.