ha_tq/jos/10/03.md

148 B

Menene sarkin Urshalima ya aika wa sauran sarakuna su yi?

Sarkin Urshalima ya aika wa sauran sarakuna da ce wa su taimaka masa ya yaƙi Gibeyon.