Mutanen Yerusalem na tsoron mutanen Gibeyon saboda babban birnin ne, fiye da Ai, da kuma dukan jarumawan ta.