Yoshuwa ya cece su daga ikon Israilawa sa'annan ya mai da su, suka zama masa saran ice da kuma masu ɗibar ruwa na Jama'a da na bagadin Yahweh.