ha_tq/jos/09/18.md

177 B

Menene dalilin da ya sa Israilawa baza su iya kai wa mutanen Gibeyon hari?

Mutanen Israila ba za su iya ka wa mutanen Gibeyon hari ba saboda su yi wa'adi da su gaban Yahweh.