ha_tq/jos/09/16.md

168 B

Menene Israilawa suka gane a game da mutanen Gibeyon na bayan kwana biyu da suka wuce?

Israilawa sun gane da cewa mutane daga Gibeyon makwabtan su ne na kusa da su.