ha_tq/jos/09/06.md

300 B

A wane lokaci ne mazaunan Gibeyon suka je wurin Yoshuwa a Gilgal sa'anan daga ina ne suka ce sun zo?

Mazaunan Gibeyon sun ce suzo ne da wata ƙasa mai nisa.

Menene mazauna Gibeyon ɗin suka ce suna buƙata mutane Isra'ila su yi masu

mazaunan Gibeyon sun buƙaci Isra'ilawa su yi wa'adi da su.