ha_tq/jos/09/03.md

375 B

Su wanene suka yi wayon shiri?

Mazaunan Gibeyon ne suka yi wayon shiri.

Ta yaya ne "masu bada sakon" Gibeyon suka shirya kansu?

Mutanen gibeyon sun ɗauki tsofofin buhunna suka sa a kan jakai. Suka ɗauki tsofofin fatu ruwan inabi, kuma suka sa takalman da suka yi faci kuma suka yi ado da gajiyyayun tufafi. Har ila yau suka dauki busashen da kuma shanyayyen burodi.