Sarakunan da suke a hayin Urdun, a ƙasashen tudu tare suka haɗu a kan umuni ɗaya do su ci Yoshuwa da Israilawa.