ha_tq/jos/08/29.md

132 B

Menene Yoshuwa ya yi da sarkin Ai?

Yoshuwa ya rataye sarkin Ai a bisa itace sa 'anan a ka ja jikinsa har zuwa gaba ƙofar birni.