ha_tq/jos/08/18.md

178 B

Wane alama ne Yahweh ya faɗa wa Yoshuwa ya bada a daidai lokacin da mayaƙansa suka shirya cin birnin?

Yahweh ya faɗa wa Yoshuwa ya miƙa mashin da ke a hannusa a wajen Ai.