ha_tq/jos/08/15.md

203 B

Menene mutanen Ai suka yi a sa'adda mayaƙan Yoshuwa suka gudu zuwa jeji?

Mutanen Ai sun bi mayaƙan Yoshuwa a sa'adda suka gudu har zuwa jeji, har sai da ya zamana ba ko namiji ɗaya a cikin birnin.