ha_tq/jos/08/08.md

126 B

Menene mutanen Yoshuwa za su yi da birnin idan suka ci birnin?

Lokacin da mutanen suka ci birnin sai su sa wa birnin wuta.