ha_tq/jos/08/03.md

339 B

A wanene lokaci ne Yoshuwa ya aika jarumawa dubu talatin zuwa ƙasar Ai?

Yoshuwa ya aika da jarumawa dubu talatin zuwa ƙasar Ai da dare.

Menene Yoshuwa ya shirya zai yi da mutanen idan suka gabaci birnin

Lokacin da Yoshuwa ya gabato birnin tare da mutanen sa idan mutanen birnin suka fito don su kawo hari sai su yadda sukai a da.