ha_tq/jos/07/14.md

159 B

Menene Yaweh ya faɗa zai faru da wanda ya saci haramtattun abubuwan?

Yahweh ya ce wanda ya saci haramtattun abubuwan za a ƙone shi da duk abin da ke nasa