lokaci da Yoshuwa ya ji da ce wa an ci rundunarsa a Ai, sai ya yayyaga tufafin sa, ya sa turɓaya akan sa, ya kuma faɗi a gaban akwatin alkawari.