ha_tq/jos/07/04.md

188 B

Menene ya faru da ƙaramar rundunar yakin mai kimanin mutum dubu ukun waɗanda suka kai wa Ai hari?

Ai ta kori karamar rundunar da suka hare ta har mutum talatin da shidda Ai ta kashe.