Yan leƙen asirin da aka aika Ai sun kawo ruhoto ga Yoshuwa da cewa runduna kaɗan ne za su ci Ai don su yan kaɗan ne.