Fushin Yahweh ya ƙuna a kan Isra'ilawa saboda a kan ya ɗauki waɗɗansu abubuwa ma kanshi waɗɗanda suka kamata a lalatar.