Yoshuwa ya umurce wa yan leƙen asirin suje gidan karuwan nan su kawo ta da duk wanda yake tare da ita waje, kamar yadda suka rantse mata.