ha_tq/jos/06/20.md

155 B

Menene Isra'ilawa suka yi a lokacin da ganuwar Yeriko ta rushe?

Israilawa sun ci birnin suka kuma hallakar da duk abin da ke a birnin da kaifin takobi.